Ayu 3:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ayuba ya yi magana ya la'anci ranar da aka haife shi.

2. Ya ce,“Ya Ubangiji, ka la'anci ranan nan da aka haife ni.

3. Ka la'anci daren nan da aka yi cikina.

Ayu 3