Ayu 12:24-25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

24. Yakan sa shugabanninsu su zama wawaye,Ya bar su su yi ta makuwa, su ruɗe, su ɓata,

25. Su yi ta lalube cikin duhu, su yi ta tangaɗi kamar bugaggu.”

Ayu 12