Ayu 13:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Duk abin da ka hurta, na taɓa jinsa,Na gane da shi sarai.Iyakar abin da kuka sani, ni ma na sani.Ba ku fi ni da kome ba.

Ayu 13

Ayu 13:1-2-9