Amos 8:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waƙoƙin da akan raira a fāda, za su zama na makoki a wannan rana. Za a iske gawawwaki ko'ina. Ba za a ji motsin kome ba.”

Amos 8

Amos 8:1-8