Amos 8:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Ubangiji ya ce, “Amos, me ka gani?”Na ce, “Kwandon ɓaure na ci.”Ubangiji kuma ya ce mini, “Ƙarshen jama'ata Isra'ila ya zo. Ba zan sāke nufina a kan yi musu hukunci ba.

Amos 8

Amos 8:1-3