Amos 8:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Lokaci yana zuwa da zan aiko dayunwa a ƙasar.Mutane za su ji yunwa,Ba ta abinci ba,Za su ji ƙishi,Ba na ruwa ba.Za su ji yunwar rashin samun saƙodaga wurin Ubangiji.Ni Ubangiji ne, na faɗa.

Amos 8

Amos 8:2-14