Amos 8:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan mai da bukukuwanku makoki,In sa waƙoƙinku na murna su zamana makoki.Zan sa muku tufafin makoki,In sa ku aske kanku.Za ku yi makoki kamar iyayen dasuka rasa tilon ɗansu.Ranan nan mai ɗaci ce har ƙarshe.

Amos 8

Amos 8:7-14