Amos 7:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Ubangiji ya raba ni da aikina na kiwo, ya umarce ni in tafi in yi magana da jama'arsa, wato Isra'ila.

Amos 7

Amos 7:12-17