Amos 7:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Amos ya amsa ya ce, “Ni ba annabi ba ne. Wannan ba aikina ba ne. Ni makiyayi ne, mai kuma lura da itatuwan ɓaure.

Amos 7

Amos 7:13-17