Amos 5:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ranar Ubangiji za ta kawo baƙinciki,Ba murna ba.Rana ce ta damuwa ba ta fara'a ba.

Amos 5

Amos 5:16-27