Amos 5:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zai zama kamar wanda ya tsere wazakiYa fāɗa a bakin beyar!Ko kuwa kamar wanda ya komogida,Ya dāfa bango, maciji ya sare shi.

Amos 5

Amos 5:14-22