Amos 5:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na san irin zunuban da kuke yi,Da mugayen laifofin da kuka aikata.Kuna wulakanta mutanen kirki,Kuna cin hanci,Kuna hana a yi wa talakawa shari'aradalci a majalisa.

Amos 5

Amos 5:8-13