Amos 4:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Na sa darɓa, da domanaSu lalatar da amfanin gonakinku.Fāra kuma ta cinye lambunankuDa gonakin inabinku, da itatuwanɓaurenku,Da na zaitun ɗinku.Duk da haka ba ku komo wurina ba.

Amos 4

Amos 4:5-12