Amos 4:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Na aukar muku da annoba irinwadda na aukar wa Masar.Na karkashe samarinku a wurinyaƙi,Na kwashe dawakanku.Na cika hancinku da ɗoyinsansaninku.Duk da haka ba ku komo wurina ba.

Amos 4

Amos 4:7-12