Amos 1:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce,“Mutanen Taya sun ci gaba da yinzunubi.Hakika, zan hukunta su,Don sun kwashe mutanen sun kaiƙasar Edom.Suka karya yarjejeniyar abuta waddasuka yi.

Amos 1

Amos 1:7-12