Amos 1:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan kawar da masu sarautar biranenAshdod da Ashkelon,Zan karɓe sandan mulkin Ekron.Sauran Filistiyawa da suka ragukuma,Za su mutu duka.”

Amos 1

Amos 1:5-11