A.m. 6:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ta haka suka ta da hankalin jama'a, da shugabanni, da malaman Attaura, su kuma suka aukar masa, suka kama shi, suka kawo shi a gaban majalisa.

A.m. 6

A.m. 6:4-15