A.m. 6:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai suka zuga mutane a asirce, su kuwa suka ce, “Mun ji shi yana zagin Musa, yana saɓon Allah.”

A.m. 6

A.m. 6:9-15