A.m. 26:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da duk muka fāɗi, sai na ji wata murya tana ce mini da yahudanci, ‘Shawulu, Shawulu, don me kake tsananta mini? Da wuya a gare ka ka yi ta shuri bisa a kan tsini.’

A.m. 26

A.m. 26:7-24