A.m. 26:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

da rana a tsaka a hanya, ya sarki, na ga wani haske ya bayyano daga sama, fiye da hasken rana, duk ya haskaka kewaye da ni da abokan tafiyata.

A.m. 26

A.m. 26:7-23