A.m. 26:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na kuma sha gwada musu azaba a dukan majami'u, ina ƙoƙarin sa su yin saɓo. Don kuma tsananin fushi da su, sai da na fafare su har waɗansu garuruwa na ƙetaren iyaka, ina tsananta musu.”

A.m. 26

A.m. 26:8-20