A.m. 26:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na kuwa yi haka a Urushalima, har na sami izini daga manyan firstoci, na kulle tsarkaka da yawa a kurkuku. Har ma a lokacin da ake kashe su ina goyon bayan yin haka.

A.m. 26

A.m. 26:4-11