A.m. 23:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da gari ya waye, Yahudawa suka gama baki suka yi rantsuwa, cewa ba za su ci ba, ba za su sha ba, sai sun kashe Bulus.

A.m. 23

A.m. 23:3-14