A.m. 23:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da daddare sai Ubangiji ya tsaya a kusa da Bulus, ya ce, “Ka yi ƙarfin hali, don kamar yadda ka shaide ni a Urushalima, haka kuma lalle ne ka shaide ni a Roma.”

A.m. 23

A.m. 23:8-19