A.m. 21:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da muka sami inda masu bi suke, muka zauna a nan kwana bakwai. Sai Ruhu ya iza su suka gaya wa Bulus kada ya je Urushalima.

A.m. 21

A.m. 21:1-13