A.m. 21:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da muka tsinkayo tsibirin Kubrus, muka mai da shi hagun, muka ci gaba zuwa ƙasar Suriya, muka sauka a Taya, don a nan ne jirgin zai sauke kayansa.

A.m. 21

A.m. 21:1-6