A.m. 17:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka da yawa daga cikinsu suka ba da gaskiya, har da waɗansu Helenawa ba kaɗan ba, mata masu daraja, da kuma maza.

A.m. 17

A.m. 17:8-18