A.m. 17:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, waɗannan Yahudawa kam, sun fi na Tasalonika dattaku, domin sun karɓi Maganar hannu biyu biyu, suna ta nazarin Littattafai kowace rana, su ga ko abin haka yake.

A.m. 17

A.m. 17:2-21