Afi 5:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada ma a ko ambaci fasikanci, da kowane irin aikin lalata ko kwaɗayi a tsakaninku, domin kuwa bai dace da tsarkaka ba.

Afi 5

Afi 5:1-13