Afi 5:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku yi zaman ƙauna kamar yadda Almasihu ya ƙaunace mu, ya kuma ba da kansa dominmu, sadaka mai ƙanshi, hadaya kuma ga Allah.

Afi 5

Afi 5:1-5