Afi 5:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Saboda haka sai ku zama masu koyi da Allah, in ku ƙaunatattun 'ya'yansa ne.

2. Ku yi zaman ƙauna kamar yadda Almasihu ya ƙaunace mu, ya kuma ba da kansa dominmu, sadaka mai ƙanshi, hadaya kuma ga Allah.

Afi 5