Afi 4:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku kuma kula, kada fa ku ɓata wa Ruhu Mai Tsarki na Allah rai, wanda aka hatimce ku da shi, cewa ku nasa ne a ranar fansa.

Afi 4

Afi 4:25-32