Afi 4:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada wata alfasha ta fita daga bakinku, sai dai irin maganar da ta kyautu domin ingantawa, a kuma yi ta a kan kari, domin ta sa alheri ga masu jinta.

Afi 4

Afi 4:20-32