Afi 4:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duhun zuciya yake a gare su, bare suke ga rai wanda Allah yake bayarwa, sabili da jahilcin da yake a gare su, saboda taurin kansu.

Afi 4

Afi 4:13-24