Afi 4:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, ina dai faɗa muku, ina kuma nace faɗa muku a cikin Ubangiji, cewa kada ku sāke yin zama irin na al'ummai, masu azancin banza da wofi.

Afi 4

Afi 4:12-20