Afi 1:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

da kuma ko mene ne girman ikonsa marar misaltuwa da yake zartarwa a gare mu, mu masu ba da gaskiya, wato zartarwar ƙarfin ikon nan nasa,

Afi 1

Afi 1:12-23