Afi 1:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

a kuma sa ku ku waye ta idon zuci, domin ku san ko mene ne begen nan da ya kira ku a kai, da kuma ko mene ne yalwar gādonsa mai ɗaukaka a game da tsarkaka,

Afi 1

Afi 1:12-23