2 Tim 3:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

da kuma yawan tsanani, da wuyar da na sha, da suka same ni a Antakiya, da Ikoniya, da Listira, wato irin tsanance-tsanancen da na jure. Amma Ubangiji ya kuɓutar da ni daga cikinsu duka.

2 Tim 3

2 Tim 3:9-12