2 Tim 3:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kai kam, ka riga ka kiyaye koyarwata, da halina, da niyyata, da bangaskiyata, da haƙurina, da ƙaunata, da jimirina,

2 Tim 3

2 Tim 3:8-13