2 Tim 2:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kowa yă tsarkake kansa daga ayyukan nan ƙasƙantattu, zai zama ma'aikaci mai daraja, tsarkakakke, mai amfani ga Ubangiji, shiryayye ga kowane kyakkyawan aiki.

2 Tim 2

2 Tim 2:12-24