2 Tim 2:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A babban gida, ba kayan zinariya da na azurfa ne kawai ba, har ma da na itace da na yumɓu, waɗansu don aikin ɗaukaka, waɗansu kuwa don ƙasƙantaccen aiki.

2 Tim 2

2 Tim 2:11-26