2 Tas 3:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Daga ƙarshe kuma 'yan'uwa, ku yi mana addu'a, Maganar Ubangiji ta yi saurin yaɗuwa, ta sami ɗaukaka, kamar yadda ta samu a gare ku,

2 Tas 3

2 Tas 3:1-9