2 Tas 1:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wannan kuwa ita ce tabbatar hukunci mai adalci na Allah, domin a lasafta ku a cikin waɗanda suka cancanci zama a Mulkin Allah, wanda kuke shan wuya dominsa,

2 Tas 1

2 Tas 1:1-7