2 Tas 1:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka, mu kanmu ma taƙama muke yi da ku a cikin ikilisiyoyin Allah, saboda jimirinku, da bangaskiyarku a cikin yawan tsananin da kuke sha, da ƙuncin da kuke a ciki.

2 Tas 1

2 Tas 1:1-12