2 Tar 9:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Masu farin ciki ne mutanenka, da barorinka waɗanda suke yi maka hidima kullayaumin, gama kullum suna jin hikimarka.

2 Tar 9

2 Tar 9:1-12