2 Tar 9:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma dā ban gaskata labarinsu ba, sai da na zo na gani da idona, ashe, ko rabin yawan hikimarka ma ba a faɗa mini ba. Ashe, duk labarin da aka faɗa mini, ka zarce haka ƙwarai.

2 Tar 9

2 Tar 9:1-10