2 Tar 4:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan ya yi wani shirayi domin firistoci, ya kuma yi wani babban shirayi, ya yi ƙofofi domin shirayun. Ya dalaye ƙyamaren ƙofofin da tagulla.

2 Tar 4

2 Tar 4:2-18