2 Tar 4:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma yi tebur goma, ya ajiye a cikin Haikalin, biyar a dama, biyar kuma a hagu. Ya kuma yi kwanonin zinariya guda ɗari.

2 Tar 4

2 Tar 4:7-19-22