2 Tar 4:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma yi daro goma na wanki, ya ajiye biyar a wajen kudu, biyar kuma a wajen arewa, don a riƙa ɗauraye abubuwan da ake hadayar ƙonawa da su. Amma kwatarniya don firistoci su riƙa wanka a ciki ne.

2 Tar 4

2 Tar 4:5-17