2 Tar 4:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kaurin kwatarniya taƙi guda ne, bakinsa kamar bakin finjali ne, kamar kuma siffar furen bi-rana. Kwatarniya kuwa tana iya ɗaukar fiye da garwa dubu uku na ruwa.

2 Tar 4

2 Tar 4:4-10